Daga Khalifa Abdullahi Maikano Sanatan kano ta tsakiya Malam Ibrahim shekarau ya shirya taron bita ga ƴan social media na gidan sa domin faɗar da su yadda zasu rika tallata sanatan da kuma yadda zasu gujewa yada labaran ƙarya . Yayin taron sanata Shekarau ya bukaci mahalatta taron da su guji ya da labaran karya […]
An haifi Mallam Ibrahim Shekarau ne a ranar 5 ga watan Nuwamba na shekarar 1955 a unguwar Kurmawa da ke cikin kwaryar birnin Kano. Mahaifinsa sunansa Alh Sulaiman Usman Giginyu, a gidan su Mallam Ibrahim Shekarau, shine dan Auta, yana da yayye guda uku, daya namiji, biyu mata. Mahaifin Mallam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, jami’in […]
Mai girma Sanatan Kano ta tsakiya ya sauka a kasar Tanzania tare da tawagarsa lafiya domin gudanar da wata ziyarar aiki, sun sauka a filin tashi da saukar jiragen sama na Julius Nyerere Darussalam, Tanzania. Sanata Ibrahim Shekarau ya sami tarbar wakilin Najeriya a Kasar Tanzania Ambassador Hamisu Umar Takalmawa, muna fata Allah ya dawo […]
LITININ 25 ga watan Oktoba 2021 uwar jam’iyyarmu ta APC ta kasa ta karbi cikakken rahoton kwamitin zabe da aka gudanar na shugabannin jam’iyyar APC na jihar Kano. An gabatar da wannan zaben shugabanni su 36, a ranar Asabat 16 ga watan Oktoba 2021 a Kano karkashin jagorancin Farfesa Muhammad Sani Bello (Mainan Zazzau) da […]
Siyasarmu addininmu, addininmu siyasarmu, a ta bakin Sanata Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano yayin sake fasalin Majalisar Gudanarwa ta Shura a fadarsa ta Mundubawa ranar Lahadi 4 ga watan Yuli, 2021 Sanata Shekarau yace; na sake dawowa kan dandamalin magana domin karyata wata jita-jita da ke yawo a farfajiyar kafafen sada zumunta, wato social media, inda […]