Sen Ibrahim Shekarau ya karbi bakuncin mai girma Gwamna Ganduje

Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Kuma Sardaunan Kano Mal Dr Ibrahim Shekarau, Ya Karbi Bakoncin Mai Girma Zababben Gwamnan Jihar Kano Kuma Jagoran Jam’iyar A. P. C Na Jihar Kano, Khadimul Islam Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR, Shugaban Jam’iyar Na Jihar Kano, Dan Sarki Jikan Sarki Alh Abdullahi Abbas, DG Alh Nasiru Aliko Koki Da Sauran Mukarraban Gwamnati, Suka Ziyarce Shi A Gidan Sa Dake Abuja.

Allah Ya Kara Daukaka Da Sutura, Ya Bada ladan Zumunci.

SHEKARAU4SENATOR (S4S)