Kasar Saudi Arabia ta bayyana ganin jinjirin watan Shawwal don haka in Allah ya kaimu gobe Talata 4/6/2019 zatazo daidai da 1 ga watan Shawwal kuma ranar Eid-el Fitr
Allah mugode da ni’imar da kayi mana munyi azumi lafiya mun kare lafiya.
Allah ya karbi ibadar mu.

